Al'ajabi

Allah Mai Iko: Makahon Dayake Gyaran Inji Jenareto Ya Dauki Hankali Sosai

Allah Mai Iko: Makahon Dayake Gyaran Inji Jenareto Ya Dauki Hankali Sosai 

Wani makato da gidan jaridar BBC Hausa sukayi hira dashi ya girgiza duniya,sai dai daman ba dai daman ba wannan ne karo na farko da aka sami irin hakan ba,ko a kwanakin baya idan baku mantaba gidan jaridar Daily Trust Hausa sunyi hira da wani makaho daya ke karantar da harshen Turanci a wata Makarantar Firamare dake jihar Kano.

Makahon Bakanike ya bawa duniya mamaki

 

Zaku iya kallon cikakkiyar hirar da akayi da Makahon da yake gyaran inji din ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇

 

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!