Ikon Allah

Allah Mai Iko: Labarin Yaron Nan Ya Bawa Duniya Mamaki – Labarai.com.ng

Allah Mai Iko: Labarin Yaron Nan Ya Bawa Duniya Mamaki – Labarai.com.ng

Extraordinary people

 

Iyayan yaron sun bayyanawa duniya cewa tun bayan lokacin da Mahaifiyar shi ta haife bayan wasu kwanaki aka fara fuskantar cewa yana da matsala bayan sunga cikin yaron yana kumbura sosai kuma a tarihin garin ba’a taba samun yaro irin wannan ba.
 
Mahaifiyar yaron ta shaida cewa mutane da dama a garin suna yiwa yaron kallon ‘Dan Ruwa’ ko kuma wanda yake tattare da wata halitta ta daban daba’a fiya samun irin ta ba.
 

Kamar yadda kowa ya sani cewa a dukkanin fadin duniya ana samun irin wadannan yara wadanda sukan zama abababan mamaki wanda ba’a fiya samun irin su ba.

 

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya ganewa idonku wasu abubuwan game da Wannan yaron a bidiyon dake kasa 👇👇👇👇
Www.labarai.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!