Labaran Kannywood
Ali Nuhu Da Nafisat Abdullahi Sun Zama Jakadun Kamfanin Pepsi A Najeriya
Jarumi Nuhu wanda wasu suke kira da Sarki Ali da kuma jaruma Nafisat Abdullahi wadda wasu suke kira da suna Sumayya acikin Shirin nan mai dogon zango wato LABARINA SERIES, Jaruman biyu sun zamo taurarun jakadun kamfanin Pepsi a nan jihar Kano dake Najeriya.
Mutane da dama sunyi mamakin ganin yadda aka zabi fitattun jaruman biyu wanda hakan ba karamin birge masu kallon shirye-shiryen su yayi ba.
Shin wana fata kuke yiwa Jaruman?
Www.labarai.com.ng