Alhamdulillah Gwamnatin Jahar Kano tace Zata Sanya Murja Cikin Jerin Zawarawan da Za’a Aurar.

Alhamdulillah Gwamnatin Jahar Kano tace Zata Sanya Murja Cikin Jerin Zawarawan da Za’a Aurar.
Mai girma gwamanar jahar kano abba kabeer yusuf (Abba gida gida )ya dauki nauyi Auran da jarumar tiktok murja Ibrahim Kunya(Yaga Yaga Men) domin ta daina yawan gara gamba a titi itama taje gidan mijin ta ta natsu domin raya sunnah aure…
Wannan Aure da za’ayi wa murja Aurene wadda zai mata cikin gata saka mako jajircewa da tayi wajen ae nifi Zabe da kuma taya mai girma abba murna lashe zabe …
Gaskiya kam murja tayi jahadi A lokuta baya yadda ta dage ta keson kwankwasiya ba gaskiya bane.. lokacin da mai girna abba yaci zabe a kasa ta taka har gwamman hawus..Tana Tafiya Tana Gada.
Haka kuma ranar rantsar dashi haka ta kutsa ta yunkura cikin dubban maxa..Domin nuna Farin cikinta Har saida aka samu wasu hegu Gayu suka dinga Taba Mata Kullutai…..😖
Yanzu gashi tasamu sakayya zata shiga cikin Top list na zawarawan da gwamnatin kano zata aurar a kwanakin Nan …Saura idirisu mai hushirya inaga shi hukumar hizba zata masa….