Music
Akwai wani abu a boye Audio – Shehi Mai Tajul Izzi

Da Akwai wani abu a boye yana taba zuciya ta,na kasa gano farko nasa wa zai bani gata…
Kadan kenan daga cikin amshin wakar nan da aka jima ana tsammanin Shehi ya saki, cikin yardar Ubangiji ta fito yanzu haka.
Zaku iya dakko ta anan,ko kuma kallon bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!