Labaran Kannywood
Aisha Izzar So Tayi Kuka Harda Hawaye Akan Zargin Zina Da Akeyi Mata A TikTok
Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood kuma jigo wadda yanzu Kannywood ba’a yi dole saida ita domin kuwa yanzu ne lokacin ta.
Jarumar ta fito a shafin TikTok cikin halin tausayi da ban haushi tana kuka harda hawaye tana fadin cewa a ina aka taba ganin tana iskanci ko zina da za’a ce suna iskanci bayan wani matashi a shafin sada zumuntar ta TikTok yayi musu kudin goro.
Kamar yadda kuka sani daman a rayuwa laifin wani yakan shafi wani amma dai ita jaruma Aisha Najamu din ta fito ta Wanke kanta da sauran manyan jaruman dake Kannywood
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇
Www.labarai.com.ng