Amada Album
Ado Gwanja Ya Kafa Tarihi Da Sabon Album Dinshi Wanda Ba’a Taba Yin Irinshi Ba – Amada Ep

ALBUM : Ado Gwanja – Amada Ep
Ado Gwanja ya fitar da kundin album dinsa mai suna Amada Ep wanda shine Album da mawakin yayi alkawarin zai fitar wa masoyasan sa a wannan shekara ta 2021 da muke bankwana da ita.
Album din Amada album ne da mawakin yayi kokari sosai wajen rerawa masoyasa wakokin da ke cikinsa kuma yayi kokari sosai wanda zaku jabamasa wakokin tracks shidda 6 kacal a cikin su ga wakokin kamar haka:-
Tracks Lists
1.Ado Gwanja – Amada
2. Ado Gwanja – An Gamu
3.Ado Gwanja – Ameenah
4. Ado Gwanja – Mai kidan Kujera
5. Ado Gwanja – kyan Ruwa
6. Ado Gwanja – Nasaba Dani Da Ke Ft Ali Jita
https://www.hausaloaded.com/2021/12/album-ado-gwanja-amada-ep-complete-album-2021.html
Www.labarai.com.ng