Labaran Kannywood

Adam A Zango ya sake fadawa duniya matsayin Ali Nuhu a gurinsa,yace kai mai gidana ne

Fitaccen jarumi kuma mawaki a cikin masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood, Adam A Zango ya fito gaba gadi ya bayyana duniya cewa jarumi Ali Nuhu mai gidansa ne kuma har yau har gobe bashi da kamar sa.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!