Labaran Kannywood
Abunda Ya Faru Da Rahama Sadau Ya Bawa Duniya Mamaki

Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood Rahama Sadau ta bayyana a cikin wani shirin fim din “yan kudancin Najeriya wato Nollywood Wanda fim din an fara haska shi a shekarar 2022 din da muka shiga a shafin nuna finafinan nan na Netflix.
Sannan jarumar ta saki wannan bidiyon a yau a Shafin ta na Instagram.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇
yacholw a0814cc162 https://wakelet.com/wake/TsMekpzA68ZkWB9FU372J