Labaran Kannywood

Abunda Jarumi Ali Nuhu Yayiwa Wata Me Awara, Malamai Sunyi Raddi Akan Fim Din Bintalo

Fitaccen Jarumin nan na masana’antar Kannywood Ali Nuhu yayiwa wata mai awara abunda ya bawa kowa mamaki, Jarumin wata rana yana cikin tafiya a cikin motarsa,sai kwatsam yaga wata yarinya tana zubda hawaye tuni ya fita daga cikin motar domin ganin abunda yake damun yarinyar.

Bayan ya fita sai ya tambayi yarinyar shin mene yake damun ta? , Sai tace dashi barin awarar ta tayi,tuni ba tare da bata lokaci ba Jarumin ya zaro budun Abuja ya bata.

A wani cigaban kuma, Malamai sun fara raddi absa wani fim din Hausa mai suna Bintalo wanda an nuna rashin kunya matuka a ciki,cikin Malaman sun hada da Dr Abdallah Gadon Kaya da kuma Abu Sumayya mai tashar Alfurqan Walhuda TV.

Zaku iya kallon cikakken labarin a cikin bidiyon da zamu kawo muku a kasa:

Source: YouTube/c/TsakarGida

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!