Uncategorized
Abun Tausayi Yadda Aka Karbi Sarkin Bagudu Daga Hannun “Yan Kidinafin
Hotunan Yadda aka karbo Sarkin Bagudu daga Hannun masu garkuwa da mutane, Hotunan Sun bawa jama’a Tausayi ganin yadda akace wai mai mulki kenan,Ina kuma ga dan gidan malam Talaka,ga dai bayanan labarin cikin hotunan dake kasa.
Allah ya kawo mana zaman lafiya,Ameen.
Www.labarai.com.ng