Labaran Duniya

Abun Mamaki: Tagwaye Zasu Auri Tagwaye A Jihar Katsina – Labara.com.ng

 Za’a daura auren mawakan Hausa bangaren Hiphop da R&B wanda akafi sanin su da suna “Tagwayen Asali”.

Asalin sunan su Hassan Sani Abubakar da kuma Hussaini Sani Abubakar wanda zasu auri Hassana Abdu Bawa da kuma Hussaini Abdu Bawa a Dutsen-Ma dake jihar Katsina a ranar Asabar 8 ga watan Junairun sabuwar shekara da zamu shiga ta 2022.

Allah ya basu zaman lafiya Amin.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!