Abubuwan Daya Kamata Ku Sani Akan Maulidi – Labarai.com.ng
π³οΈπ³οΈπ³οΈπ³οΈπ³οΈ
ππππ
π’π’π’
πΈπΈ
OYOYO RABI,UL AUWAL ππππ
LOKACI YA YIπMAULUDI YADAWO DUK MUNA MURNA
KADAURE KA,KARANTA SABI DA ANNABI S,A,WπββοΈπ
ALLAH KAYARDA MUYIWA MA”AIK”
WATAN WATANNI WATAN DAYAFI KO WANNE WATA DARAJA, WATAN DA MAI DARAJOJI YAZO
πͺ΅πͺ΅πͺ΅πͺ΅πͺ΅πͺ΅πͺ΅ πͺ΅
SHI NE WANDA MATAN AL,JANNAH SUKAZO TARBARSHI
SHI NE WANDA KOWA
YAKE MURNA DA ZUWANSHIππ
πΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈ
ALLAH YA YI MISHI MAULIDI SAI MUNMISHI MUMA BAFASHI
πΈIN SHA ALLAH KO DA RANMU KO BA MANUNFASHI
πΈGA SHUGABANMU MAI KYAU DA MURMUSHI
πΈSHUGABAN DA BABU IRINSHI SHI KADAI NE DABAMU DA TAMKARSHI
π’π’π’π’π’π’π’π’π’π’
INA FATA ‘YAN UWA KUNWA WANNAN WATA TANADI NA HIDIMA
1οΈβ£TA MAULUD CE
2οΈβ£TA SALATI CE
3οΈβ£DA JIKINKA NE KO
4οΈβ£DA KODINKA NE
KAR KABARI ABARKA ABAYA, A ANNABI AKE RIGE_RIGE
ALLAH YANA FARIN CIKI DA WANDA YAKE FARIN CIKI DA HAIHUWAR MASOYINSA
ALLAH KAKARAWA SHUGABA DUK WANI LAUNI NA SALATAI BATARE DA.ADADIBA
DUK WANDA YATURA GA MASOYA SHUGABA S,A,W
ALLAH YASA ANNABI YAYTA FARIN CIKI DASHI HAR KARSHEN RAYUWARSA, ALBARKACIN AHLUL BAITIπββοΈπ€²π€²π€²
HAPPY
MAULUDIN
NABIY S,A,W