Labarai/Addini
Abduljabbar Kabara Ya Karyata Labarin Da Ake Yadawa Akan Shi
Wani labari da yake ta yawo a safiyar yau cewa an bawa Malam Abduljabbar Kabara guba yana zubar da jini ba gaskiya bane. Malam Abduljabbar din yana nan cikin koshin lafiya.
Idan baku manta ba,tun a kwanakin bayane aka tsare Malamin a gidan gyaran hali kafin daga bisani a yanke mishi hukunci.
Www.labarai.com.ng