Uncategorized

Abba Kyari ya rasu yanzu yanzu

Abba Kyari ya rasu yanzu yanzu.
Munsami wannan sanarwane daga bakin mai bawa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara wato femi Adesina.
Abba Kyari ya rasu yanzu haka kuma ana nan ana shirye-shiryen yadda za’a kai gawarsa izuwa makomarsa.
Dan Allah Ku daure kuyi sharing din wannan sakon.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!