Labaran Kannywood
A Karon Farko Mawaki Zai Auri Mawakiya ~ Auren Hairat Abdullahi Da Sa’id Nagudu

Mawaki Sa’id Nagudu zai auri mawakiya Hairat Abdullahi ranar 15 ga watan Junairun da muke ciki na shekarar 2022 a jihar Kaduna.
Ga dai hotunan su kamar haka,wana fata kuke yiwa mawakan?