Labaran Kannywood
A Karon Farko Jaruma Sadiya Kabala Ta Bayyana Wani Sirrinta Wai Duk Kudinka Baka Isah Ka….

Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood Sadiya Kabala ta bayyana wasu abubuwa dangane da rayuwar ta da kuma ta sauran jaruman Kannywood.
Kadan daga abunda Jarumar ta bayyana shine,tace “Babu saurayin da take tambaya kudin anko” kamar yadda sauran matan gari sukeyi domin yanzu haka tana da sana’ar ta tafi karfin raini a wajen Namiji a cewar Jarumar.
Haka zalika ta fadi wani abu daya saka ake cece kuce akai akan auren ta.
Zaku iya kallon cikakkiyar hirar da BBC Hausa sukayi da jarumar anan kasa 👇👇👇