Labarai

A Gaggauta Rufe Hanyar Kaduna Izuwa Abuja Saboda Wannan Dalilin – Labarai.com.ng

 Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un!

Kamar yadda kuka sani cewa rashin tsaro yayi tsamari da kuma tabarbarewa a Arewacin Najeriya a inda da wuya ayi sati bakaji labarin cewa an kama matafiya ba anyi garkuwa dasu.

Wata fitacciya a shafukan sada zumunta mai suna Laila ta bayyana dalilanta na ganin cewa ya kamata ace an rufe hanyar a dena bi domin kaucewa masu sace sacen mutane.

Mutane da dama sun yabi shawarar data bayar a inda wasu kuma suke ganin kishiyar hakan.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!