Girke-Girke

Yadda Ake Yin Miyar Gyada (Miyar Taushe,Kuka, Kubewa,Karkashi)

MU KOMA KITCHEN

🍹🍷🍗🍴🍔😋

 

MIYAR GYADA

 

Ingredients:

Kayan miya

Nama

Tantaqwashi

Gyada

Alayyahu

Kabewa

Daudawa

Mai

Kayan qamshi

Spices

 

Method

Zaki tafasa nama da kuma tantaqwashi da albasa maggie saiki sanya kayan miyarki acikin man da kika soya ki barshi zuwa kamar 10mnts kina soyawa saiki zuba ruwan da kika tafasa naman da tantaqwashin saiki yanka kabewa ki dafa ta saiki daka ta ko ki markada ta saiki zuba acikin kayan miyar da kika daura akan wuta saiki dan qara ruwa saiki zuwa gyadarki wadda kika daka tah sai kuma ki sanya kayan qamshi da daudawa da maggie bayan ta dauki kamar 25mnts tana dahuwa saiki zuba alayyahu shi kuma saiki barshi ya dahu zuwa kamar 5mnts saiki sauke shikenan kin gama miyarki ta gyada.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!