
Hukumar ta kasa ta bayyana cewa hakan zai matukar temakawa dalibai wajen samun gurbi a jami’o’in dake kasar.
Shugaban hukumar JAMB din Prof Ishaq Oloyede
shine ya fidda sanarwar cewa sun dada subjects guda biyu a cikin jadawalin subjects din ake cikewa a Jarrabawar,wadanda aka dada din sun hada da:
1- Computer studies
2- PHE (Physical and Health education)
Bayan dadin da akayi yanzu subjects guda 25 ne Wadanda mutum zai iya zabar hudu a cikin su sannan kuma sai English wanda yake wajibi.
Sauran Subjects din da ake zaba daga cikin su sune kamar haka:
Agricultural Science, Arabic, Art, Biology, Chemistry, Christian Religious Studies, Commerce, Economics, French, Geography, Government, Hausa, History, and Home Economics, Igbo, Islamic Studies, Literature in English, Mathematics, Music, Physics, Principles of Accounts, Use of English, da kuma Yoruba.
Kuci gaba da kasancewa damu domin samun wasu labaran da zarar sun fito.