Lafiya

Abubuwa Shida Da Suke Kawo Ciwon Koda (Kidney Diseases)

“Yan Najeriya da dama suna mutuwa da wannan cutar ta koda ba tare da sanin abunda yake jawo ta ba.

Yanzu haka zamu kawo muku wadannan abubuwan a kasa:
1- Kin zuwa biyan bukata: Barin fitsari a cikin mafitsara yana da matukar illa domin kuwa yana jawo cututtuka da dama.
2- Yawan cin gishiri: Ba’a son mutum a rana yaci sama da giram 3.8
3- Yawan cin nama
4-Yawan shan lemon kwalba
5- Rashin shan ruwa a kai a kai
6- Kin zuwa Asibiti idan mutum yaji ba daidai ba.

Da yardar Allah inhar mutum ya kiyaye abubuwan nan da aka ambata a sama,Allah zai kiyayeshi.
Lafiya uwar jiki,zama da lafiya yafi zama dan Sarki!

Related Articles

One Comment

  1. Thanks noted, but what about dose that married for almost 10 to 15yr and still release 2 to 3 minutes! how would it be possible improbe long time?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!