Labarai
Trending
Hukumar rarraba wutar lantarki KEDCO ta yima Kwastominsu alƙawarin cewa akwai yiwuwar za’a samu wutar lantarki cikin shekarar 2022. Wannan yana ƙunshe cikin wani bayani na musamman da shugaban sadarwa na sashin KEDCO mai suna Ibrahim Sani-Shawai ya miƙa ga manema labaru. A cewarsa; KEDCO ta tsara shiri na musamman domin samar da isasshiyar wutar lantarki ga abokan kasuwancinsu. Ya kuma ƙara da cewa, sun samu nasarar ƙulla alaƙa da kwamfanoni daban-daban domin inganta sashin na rarraba wutar lantarki.

Hukumar rarraba wutar lantarki KEDCO ta yima Kwastominsu alƙawarin cewa akwai yiwuwar za’a samu wutar lantarki cikin shekarar 2022.
Wannan yana ƙunshe cikin wani bayani na musamman da shugaban sadarwa na sashin KEDCO mai suna Ibrahim Sani-Shawai ya miƙa ga manema labaru.
A cewarsa; KEDCO ta tsara shiri na musamman domin samar da isasshiyar wutar lantarki ga abokan kasuwancinsu.
Ya kuma ƙara da cewa, sun samu nasarar ƙulla alaƙa da kwamfanoni daban-daban domin inganta sashin na rarraba wutar lantarki.