Labarai
Ƙungiyar matuƙa babur ɗin adai-daita sahu ta janye yajin aiki a Jihar Kano.

Kungiyar matuƙa adaidaita sahu ta janye yajin aiki da yake gudana a faɗin Jihar Kano.
Wannan ya biyo bayan zaman kotu da ya gudana, jawabin janye yajin aiki ya fito ne daga bakin Barista Abba Hakima wanda shine Lauyan matuƙa babur ɗin adaidaita sahun yayin zaman Kotun da ya gudana.